Budurwa Mai Shekaru 103 Da Take Zaman Jiran Dawowar Baturen Saurayinta Da Suka Rabu Shekaru Da Dama Arewa Web, July 8, 2024July 8, 2024 Budurwa Mai Shekaru 103 Da Take Zaman Jiran Dawowar Baturen Saurayinta Da Suka Rabu Shekaru Da Dama Daga Aliyu Ahmad Mariam Hussain har yau tana zaman jiran Baturen saurayinta mai suna John wanda aiki ya kawo shi kasar Tanzaniya, inda tun daga lokacin ne suka soma soyayya, kuma tun da ya koma kasar su da zumma zai je ya dawo har yanzu shiru. Na san jama’a za su yi mamaki idan aka kira wannan tsohuwa da kalmar budurwa. Ma’anar budurwa dai a Hausance ita ce, macen da ba ta taba sanin ďa namiji ba. Kamar yadda ita ma wannan dattijuwa ta bayyana cewa a duk tsawon shekarun da ta yi tana tsammanin dawowar Baturen saurayin nata, ba ta taba śàďùwà da namiji ba; saboda addini da al’adarta ya haramta ýìñ śàďùwà ķàfiñ àùŕè. Labaran Duniya
Labaran Duniya Talauci ne yasa nakeyiwa yan’taadda safarar makamai suke ka5he talakawa ina neman afuwar ku 🙏 June 24, 2024June 24, 2024 Read More
Labaran Duniya Allahu akbar yadda wata karamar yariya take karanta Al’qurani yasa iyayenta kuka tare da shiga musulunci…… March 18, 2024March 18, 2024 Allahu akbar yadda wata karamar yariya take karanta Al’qurani yasa iyayenta kuka tare da shiga musulunci…… Read More
Niba musulmi bane Amma nafison Ayi min shari’a a kotun musulunci saboda musulmai sunfi ….. February 24, 2024February 24, 2024 Niba musulmi bane Amma nafison Ayi min shari’a a kotun musulunci saboda musulmai sunfi ….. Read More