Budurwa Mai Shekaru 103 Da Take Zaman Jiran Dawowar Baturen Saurayinta Da Suka Rabu Shekaru Da Dama Arewa Web, July 8, 2024July 8, 2024 Budurwa Mai Shekaru 103 Da Take Zaman Jiran Dawowar Baturen Saurayinta Da Suka Rabu Shekaru Da Dama Daga Aliyu Ahmad Mariam Hussain har yau tana zaman jiran Baturen saurayinta mai suna John wanda aiki ya kawo shi kasar Tanzaniya, inda tun daga lokacin ne suka soma soyayya, kuma tun da ya koma kasar su da zumma zai je ya dawo har yanzu shiru. Na san jama’a za su yi mamaki idan aka kira wannan tsohuwa da kalmar budurwa. Ma’anar budurwa dai a Hausance ita ce, macen da ba ta taba sanin ďa namiji ba. Kamar yadda ita ma wannan dattijuwa ta bayyana cewa a duk tsawon shekarun da ta yi tana tsammanin dawowar Baturen saurayin nata, ba ta taba śàďùwà da namiji ba; saboda addini da al’adarta ya haramta ýìñ śàďùwà ķàfiñ àùŕè. Labaran Duniya
Labaran Duniya Yadda aka samu gawar kwamishina A barno da wata mata sun mutu gidan hutunsa saide binciken yan’sanda ya nuna …… March 27, 2024March 27, 2024 Yadda aka samu gawar kwamishina A barno da wata mata sun mutu gidan hutunsa saide binciken yan’sanda ya nuna …… Read More
Labaran Duniya Maza basa iya Gamsar Dani shiyasa na yanke shawara neman mata … June 10, 2024June 10, 2024 Read More
Labaran Duniya sabuwar rigima ta barke tsakanin yar gidan sarki sunusi lamido 11 da yar gidan ganduje yayinda suka hadu a wajen …… April 28, 2024April 28, 2024 sabuwar rigima ta barke tsakanin yar gidan sarki sunusi lamido 11 da yar gidan ganduje yayinda suka hadu a wajen …… Read More