Ina neman saurayin da zamuyi Aure muci gaba da zama A kasar saudiya tare ……. Arewa Web, July 9, 2024July 9, 2024 Sanarwa: Wata malamar Islamiyya kuma mahardaciyar Alkur’ani wacce ta taɓa lashe gasar karatun Kur’ani tace a cigita mata mijin aure mai matsakaicin shekaru daga 25-30-35 tana zaune a ƙasar Saudiyya yanzu tazo ganin gida Najeriya idan an ɗaura auren zasu tafi can ƙasa mai tsarki tare da mijin nata, ta turo hotuna waɗanda bata sanya liƙab ba amma tace kar a wallafa hotunan tukunna a bari sai ta samu wanda zai aure ta sai a tura masa ya gani Don ƙarin bayani zaku iya biyo mu ta nan https://t.ly/D_r Labaran Kannywood
Labaran Kannywood Allahu akbar wannan shine kabarin jaruma fadila Muhammad ummi lolypop har zuwa yanzu kannywood suna jimamin rashinta …… March 23, 2024March 23, 2024 Allahu akbar wannan shine kabarin jaruma fadila Muhammad ummi lolypop har zuwa yanzu kannywood suna jimamin rashinta …… Read More
Labaran Kannywood jerin jaruman kannywood maza da mata tare da ya’yansu na cikinsu da suka haifa .. March 26, 2024March 26, 2024 jerin jaruman kannywood maza da mata tare da ya’yansu na cikinsu da suka haifa .. Read More
Labaran Kannywood Ni nayi Alkwarin duk wanda ya amsa min wannan tambayar zan bashi duk Abunda yakeso ko waye ……. May 13, 2024May 13, 2024 Read More