Budurwa Mai Shekaru 103 Da Take Zaman Jiran Dawowar Baturen Saurayinta Da Suka Rabu Shekaru Da Dama Arewa Web, July 8, 2024July 8, 2024 Budurwa Mai Shekaru 103 Da Take Zaman Jiran Dawowar Baturen Saurayinta Da Suka Rabu Shekaru Da Dama Daga Aliyu Ahmad Mariam Hussain har yau tana zaman jiran Baturen saurayinta mai suna John wanda aiki ya kawo shi kasar Tanzaniya, inda tun daga lokacin ne suka soma soyayya, kuma tun da ya koma kasar su da zumma zai je ya dawo har yanzu shiru. Na san jama’a za su yi mamaki idan aka kira wannan tsohuwa da kalmar budurwa. Ma’anar budurwa dai a Hausance ita ce, macen da ba ta taba sanin ďa namiji ba. Kamar yadda ita ma wannan dattijuwa ta bayyana cewa a duk tsawon shekarun da ta yi tana tsammanin dawowar Baturen saurayin nata, ba ta taba śàďùwà da namiji ba; saboda addini da al’adarta ya haramta ýìñ śàďùwà ķàfiñ àùŕè. Labaran Duniya
Labaran Duniya Jerin malaman Nigeria da sukafi kudi da manyan motoci da shahara a fadin duniya na farko ……. March 24, 2024March 24, 2024 Jerin malaman Nigeria da sukafi kudi da manyan motoci da shahara a fadin duniya na farko ……. Read More
Labaran Duniya Rayuwar duniya abun tsoroce bayan mahaifinsu yarasu ankoresu daga gidan haya suna kwana akan hanya …….. May 2, 2024May 2, 2024 Rayuwar duniya abun tsoroce bayan mahaifinsu yarasu ankoresu daga gidan haya suna kwana akan hanya …….. Read More
Labaran Duniya Yadda zaku gyara mama idan ya zube domin farantawa mazajen ku yayin kusantar junanku – Dr’ …… May 8, 2024May 8, 2024 Read More