Labaran Duniya CIGIYA: Jama’a ana cigiyar Zinnara Ali Nasidi, wadda ta ɓata tun jiya Juma’a, tana zaune a unguwar ‘Yan Awaki dake Kano. Indan Allah yasa an ganta, a kira wannan lambobin:- Arewa Web, May 5, 2024May 5, 2024 CIGIYA: Jama’a ana cigiyar Zinnara Ali Nasidi, wadda ta ɓata tun jiya Juma’a, tana zaune a unguwar ‘Yan Awaki dake Kano. Indan Allah yasa an ganta, a kira wannan lambobin:- 080606084400702608000408036014113 Don Allah a taimaka a taya mu da addu’a da kuma yaɗawa ko Allah zai sa a dace. Continue Reading