Ina neman saurayin da zamuyi Aure muci gaba da zama A kasar saudiya tare ……. Arewa Web, July 9, 2024July 9, 2024 Sanarwa: Wata malamar Islamiyya kuma mahardaciyar Alkur’ani wacce ta taɓa lashe gasar karatun Kur’ani tace a cigita mata mijin aure mai matsakaicin shekaru daga 25-30-35 tana zaune a ƙasar Saudiyya yanzu tazo ganin gida Najeriya idan an ɗaura auren zasu tafi can ƙasa mai tsarki tare da mijin nata, ta turo hotuna waɗanda bata sanya liƙab ba amma tace kar a wallafa hotunan tukunna a bari sai ta samu wanda zai aure ta sai a tura masa ya gani Don ƙarin bayani zaku iya biyo mu ta nan https://t.ly/D_r Labaran Kannywood
Labaran Kannywood Jarumar kannywood Aisha najamu tayiwa masu cewa ta haukace mummunan raddi kuma tace tana sane duk Abunda takeyi ….. May 10, 2024May 10, 2024 Read More
Labaran Kannywood kadan daga cikin film din labarina-ya haifar da cecekuce Nadiya tasamu Nasara Akan ….. February 14, 2024February 14, 2024 kadan daga cikin film din labarina-ya haifar da cecekuce Nadiya tasamu Nasara Akan ….. Read More
Labaran Kannywood sabuwar wakar dauda kahutu Rarara wacce ke dauke da salon soyayya bayan yabar wakar siyasa ….. March 8, 2024March 10, 2024 sabuwar wakar dauda kahutu Rarara wacce ke dauke da salon soyayya bayan yabar wakar siyasa ….. Read More