Tunda gaga bidiyon Nayi Alƙawarín Aúren Hafsat ‘Yar TikTok, Idan Har Ta Amínce, A Cewar Matashi Arewa Web, September 22, 2024September 22, 2024 Nayi Alƙawarín Aúren Hafsat ‘Yar TikTok, Idan Har Ta Amínce, A Cewar Matashi Prince Bilal Basheer. “Ni dan asalin jahar Zamfara ne, na kuma shirya tsaf tare da tsarkake niya, domin mu rufawa juna asiri akan auran Hafsat, tare da biyan sadaki kamar yadda addinin musulunci ya tanada, inji matashin kamar yadda ya bayyana a shafinshi na Facebook. Wace shawara zaku bashi? Uncategorized
Uncategorized Inajin Tsoran maza tunda saurayina yaci amanata yakaiwa kawata kudin Aure haryanzu ina cikin….. March 21, 2024March 21, 2024 Inajin Tsoran maza tunda saurayina yaci amanata yakaiwa kawata kudin Aure haryanzu ina cikin….. Read More
Uncategorized Abu guda uku da akeso angwaye suyi a daren farko wanda hakan ke saka ……….. August 18, 2024August 18, 2024 Read More
Uncategorized yadda murja kunya ta gudu daga gidan gyaran hali bayan hisbah ta gabatar da ita A kotu ….. February 18, 2024February 18, 2024 yadda murja kunya ta gudu daga gidan gyaran hali bayan hisbah ta gabatar da ita A kotu ….. Read More