Mun kammala bincike kan harin bam da ya hallaka masu Mauludi bisa kuskure a Kaduna… Arewa Web, May 4, 2024May 4, 2024 An kammala bincike kan harin bam da ya hallaka masu Mauludi bisa kuskure a Kaduna. Rundunar sojoji ta tabbatar da hakan watanni bayan aukuwar lamarin. Harin dai ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan fararen hula masu yawa. Labaran Duniya
Labaran Duniya Ina kira ga alummar musulmai ko kuyimin Aure ko nashiga duniya mutum 4 suna sona amma iyayena sunki …… June 30, 2024June 30, 2024 Read More
Labaran Duniya CIGIYA: Jama’a ana cigiyar Zinnara Ali Nasidi, wadda ta ɓata tun jiya Juma’a, tana zaune a unguwar ‘Yan Awaki dake Kano. Indan Allah yasa an ganta, a kira wannan lambobin:- May 5, 2024May 5, 2024 CIGIYA: Jama’a ana cigiyar Zinnara Ali Nasidi, wadda ta ɓata tun jiya Juma’a, tana zaune a unguwar ‘Yan Awaki dake Kano. Indan Allah yasa an ganta, a kira wannan lambobin:- 080606084400702608000408036014113 Don Allah a taimaka a taya mu da addu’a da kuma yaɗawa ko Allah zai sa a dace. Read More
Labaran Duniya sabuwar rigima ta barke tsakanin yar gidan sarki sunusi lamido 11 da yar gidan ganduje yayinda suka hadu a wajen …… April 28, 2024April 28, 2024 sabuwar rigima ta barke tsakanin yar gidan sarki sunusi lamido 11 da yar gidan ganduje yayinda suka hadu a wajen …… Read More