Labari Daga Kasar Saudiyya na cewa an samu ganin jinjinrin wata Ramadan a Yammaci Lahadi Gobe Litinin 11/03/2024 za a tashi da Azumi Arewa Web, March 10, 2024March 10, 2024 Labari Daga Kasar Saudiyya na cewa an samu ganin jinjinrin wata Ramadan a Yammaci Lahadi Gobe Litinin 11/03/2024 za a tashi da Azumi Allah ya sa mu shiga a sa’a. ANGA WATA A SAUDIA Labari Daga Kasar Saudiyya na cewa an samu ganin jinjinrin wata Ramadan a Yammaci Lahadi Gobe Litinin 11/03/2024 za a tashi da Azumi Allah ya sa mu shiga a sa’a. Labaran Duniya
Labaran Alajabi Zanga-zanga innalillahi 😠halin da ake ciki kenan a kasar Nigeria yanzu aka a jihar …… August 6, 2024August 6, 2024 Read More
Labaran Duniya CIGIYA: Jama’a ana cigiyar Zinnara Ali Nasidi, wadda ta É“ata tun jiya Juma’a, tana zaune a unguwar ‘Yan Awaki dake Kano. Indan Allah yasa an ganta, a kira wannan lambobin:- May 5, 2024May 5, 2024 CIGIYA: Jama’a ana cigiyar Zinnara Ali Nasidi, wadda ta É“ata tun jiya Juma’a, tana zaune a unguwar ‘Yan Awaki dake Kano. Indan Allah yasa an ganta, a kira wannan lambobin:- 080606084400702608000408036014113 Don Allah a taimaka a taya mu da addu’a da kuma yaÉ—awa ko Allah zai sa a dace. Read More
Labaran Duniya Sabuwar rigima ta barke tsakanin yar gidan sarki Sunusi lamido !! da yar gidan ganduje yayin da suka hadu a waje ……. April 28, 2024April 28, 2024 Read More